2 Sam 18:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ga Bahabashe ya iso, ya ce, “Abishirinka, ya ubangijina, sarki, gama a wannan rana ta yau Ubangiji ya cece ka daga hannun waɗanda suka tayar maka.”

2 Sam 18

2 Sam 18:30-33