2 Sam 16:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuwa ya ce wa Ziba, “Me ya sa ka kawo abubuwan nan?”Ziba ya amsa, ya ce, “An kawo wa iyalin sarki jakuna su hau, da abinci, da 'ya'yan itace, domin samari su ci, ruwan inabi kuma domin waɗanda suke rafkewa a jejin su sha.”

2 Sam 16

2 Sam 16:1-10