2 Kor 5:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi da bai san zunubi ba, Allah ya mai da shi zunubi saboda mu, domin mu mu sami adalcin Allah ta wurinsa.

2 Kor 5

2 Kor 5:15-21