2 Kor 13:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma muna roƙon Allah kada ku yi wani mugun abu, ba don mu mu zama kamar mun ci gwajin kawai ba, sai dai domin ku yi abin da yake daidai, ko da yake za ku ga kamar mun kāsa.

2 Kor 13

2 Kor 13:3-11