2 Kor 10:17-18 Littafi Mai Tsarki (HAU) Amma, “Duk mai yin fahariya, ya yi fahariya da Ubangiji.” Ai, ba mai yabon kansa ake yarda da shi ba, sai dai