1 Tim 5:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin Nassi ya ce, “Kada ka sa wa takarkari takunkumi sa'ad da yake sussuka.” Ya kuma ce, “Ma'aikaci ya cancanci ladarsa.”

1 Tim 5

1 Tim 5:11-23