1 Tar 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Beker, maza, su ne Zemira, da Yowash, da Eliyezer, da Eliyehoyenai, da Omri, da Yerimot, da Abaija da Anatot, da Alamet. Waɗannan duka 'ya'yan Beker ne, maza.

1 Tar 7

1 Tar 7:7-15