1 Tar 6:9-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

9. da Azariya, da Yohenan,

10. da Azariya wanda ya yi hidimar firist a Haikalin da Sulemanu ya gina a Urushalima.

11. Ga Amariya kuma da Ahitub,

12. da Zakok, da Meshullam,

13. da Hilkiya, da Azariya,

1 Tar 6