1 Tar 6:80-81 Littafi Mai Tsarki (HAU)

80. Daga na kabilar Gad kuma an ba da Ramot ta Gileyad duk da makiyayarta, da Mahanayim duk da makiyayarta,

81. da Heshbon duk da makiyayarta, da Yazar duk da makiyayarta.

1 Tar 6