1 Tar 6:79-81 Littafi Mai Tsarki (HAU)

79. da Kedemot duk da makiyayarta, da Mefayat duk da makiyayarta.

80. Daga na kabilar Gad kuma an ba da Ramot ta Gileyad duk da makiyayarta, da Mahanayim duk da makiyayarta,

81. da Heshbon duk da makiyayarta, da Yazar duk da makiyayarta.

1 Tar 6