1 Tar 6:52-55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

52. da Merayot, da Amariya, da Ahitub,

53. da Zadok da Ahimawaz.

54. Ga wuraren da aka ba zuriyar Haruna, na iyalin Kohat. Sun karɓi rabo na farko a ƙasar.

55. Rabonsu ya haɗu da Hebron ta yankin ƙasar Yahuza, da makiyayar da suke kewaye da ita.

1 Tar 6