4. Zuriyar Ele'azara daga tsara zuwa tsara, su ne Finehas, da Abishuwa,
5. da Bukki, da Uzzi,
6. da Zarahiya, da Merayot,
7. da Amariya, da Ahitub,
8. da Zadok, da Ahimawaz,
9. da Azariya, da Yohenan,
10. da Azariya wanda ya yi hidimar firist a Haikalin da Sulemanu ya gina a Urushalima.
11. Ga Amariya kuma da Ahitub,
12. da Zakok, da Meshullam,
13. da Hilkiya, da Azariya,
14. da Seraiya, da Yehozadak.