1 Tar 6:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. 'Ya'yan Lawi, maza, su ne Gershon, da Kohat, da Merari.

2. 'Ya'yan Kohat, maza, su ne Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel.

1 Tar 6