1 Tar 4:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Meyonotai kuwa shi ne mahaifin Ofra.Seraiya shi ne ya haifi Yowab, Yowab ya kafa kwarin Ge-harashim, saboda su masu sana'a ne.

1 Tar 4

1 Tar 4:10-17-18