1 Tar 26:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hosa kuma na wajen 'ya'yan Merari, maza, yana da 'ya'ya maza, Shimri shi ne babba, ko da yake ba shi ne ɗan fari ba, duk da haka mahaifinsa ya maishe shi babba.

1 Tar 26

1 Tar 26:1-20