1 Tar 24:27-29 Littafi Mai Tsarki (HAU) Na wajen Merari, wato na wajen Yayaziya, su ne Beno, da Shoham, da Zakkur, da Ibri. Na wajen Mali, shi ne Ele'azara