1 Tar 24:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan suna da aikin da aka ba su na hidimar Haikalin Ubangiji bisa ga ka'idar da kakansu Haruna ya kafa musu, kamar yadda Ubangiji Allah na Isra'ila ya umarce shi.

1 Tar 24

1 Tar 24:2-21