1 Tar 21:7-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

7. Allah bai ji daɗin wannan al'amari ba, don haka sai ya bugi Isra'ila.

8. Sai Dawuda ya ce wa Allah, “Na yi zunubi ƙwarai saboda abin nan da na aikata. Amma ina roƙonka ka gafarta mini laifina, gama na yi aikin wauta ƙwarai da gaske.”

9. Sa'an nan Ubangiji ya yi magana da Gad, annabin Dawuda, ya ce,

1 Tar 21