1 Tar 21:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya ce wa Gad, “Na shiga uku, gara in fāɗa a hannun Ubangiji, gama shi mai yawan jinƙai ne, kada ka bar ni in faɗa a hannun mutum.”

1 Tar 21

1 Tar 21:6-16