1 Tar 20:7-8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

7. Sa'ad da ya yi wa mutanen Isra'ila ba'a, sai Jonatan ɗan Shimeya, wato ɗan'uwan Dawuda, ya kashe shi.

8. Waɗannan uku ne Dawuda da jama'arsa suka kashe daga zuriyar ƙattin na Gat.

1 Tar 20