1 Tar 2:6-8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

6. 'Ya'yan Zera, maza, su ne Zabdi da Etan, da Heman, da Kalkol, da Darda. Su biyar ke nan.

7. Karmi shi ne mahaifin Akan wanda ya jawo wa Isra'ila wahala a kan abin da aka haramta.

8. Etan yana da ɗa guda ɗaya, shi ne Azariya.

1 Tar 2