1 Tar 18:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ci Mowab da yaƙi, Mowabawa suka zama bayin Dawuda, suka riƙa kawo masa haraji.

1 Tar 18

1 Tar 18:1-11