1 Tar 17:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

tun lokacin da na sa hakimai su shugabanci jama'ata Isra'ila. Zan rinjayi dukan maƙiyanka. Banda wannan kuma na yi alkawari zan ci dukan maƙiyanka, in mallakar da su ga zuriyarka.

1 Tar 17

1 Tar 17:6-16