1 Tar 16:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yabi Ubangiji Allah na Isra'ila!Ku yi ta yabonsa har abada abadin!Sa'an nan dukan jama'a suka ce, “Amin, Amin,” suka yabi Ubangiji.

1 Tar 16

1 Tar 16:34-40