1 Tar 15:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da akwatin alkawarin Ubangiji ya shigo birnin Dawuda, sai Mikal 'yar Saul ta leƙa ta taga, ta ga sarki Dawuda yana ta rawa, yana murna, sai ta ji ya saƙale mata a zuci.

1 Tar 15

1 Tar 15:25-29