1 Tar 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya ɓata ransa saboda da Ubangiji ya hukunta Uzza da fushi, sai ya sa wa wannan wuri suna Feresa-uzza, wato hukuncin Uzza.

1 Tar 13

1 Tar 13:1-14