1 Sar 9:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulemanu bai mai da mutanen Isra'ila bayi ba, amma su ne sojojinsa da dogaransa, da shugabannin sojoji, da shugabannin karusansa, da mahayan dawakansa.

1 Sar 9

1 Sar 9:15-28