1 Sar 8:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ka ji daga Sama, ka gafarta zunuban sarki, da na jama'arka Isra'ila. Ka koya musu kyakkyawar hanyar da za su bi, ka sa a yi ruwan sama a ƙasarka wadda ka ba jama'arka gādo.

1 Sar 8

1 Sar 8:33-37