1 Sar 7:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya zana siffofin kerubobi, da na zakoki, da na itatuwan dabino a jikin ginshiƙan da sassan a duk inda ya ga akwai fili. Ya kuma zana furanni kewaye da su.

1 Sar 7

1 Sar 7:32-48-50