1 Sar 7:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yadda aka yi dakalan ke nan, dakalan suna da sassa, sassan kuma suna da mahaɗai.

1 Sar 7

1 Sar 7:27-29