1 Sar 6:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi bango na ciki da katakan itacen al'ul tun daga ƙasa har sama, ya kuma rufe daɓen da itacen fir.

1 Sar 6

1 Sar 6:11-17