1 Sar 5:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka sani tsohona, Dawuda, bai iya gina Haikalin yin sujada ga Ubangiji Allahnsa ba saboda fama da yaƙe-yaƙe da maƙiyan da suke kewaye da shi, kafin Ubangiji ya mallakar masa da su.

1 Sar 5

1 Sar 5:1-5