1 Sar 4:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma kawo sha'ir da ingirci domin dawakan da suke jan karusai, da sauran dabbobin da suke aiki. Kowanne bisa ga abin da aka sa masa.

1 Sar 4

1 Sar 4:27-34