1 Sar 22:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mikaiya kuwa ya ce, “In dai ka komo lafiya, to, Ubangiji bai yi magana da ni ba.” Ya ƙara da cewa, “Kowa ya kasa kunne ga abin da na faɗa.”

1 Sar 22

1 Sar 22:19-34