1 Sar 21:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Ahab ya ga Iliya, sai ya ce masa, “Ka tarshe ni ko, maƙiyina?”Iliya ya amsa ya ce, “I, na tarshe ka, gama ka ba da kanka ga aikata mugunta a gaban Ubangiji.

1 Sar 21

1 Sar 21:10-29