1 Sar 21:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan da nan da Yezebel ta ji an jajjefi Nabot har ya mutu, sai ta ce wa Ahab, “Tashi, ka mallaki gonar inabin Nabot, wadda ya ƙi sayar maka, gama Nabot ba shi da rai, ya mutu.”

1 Sar 21

1 Sar 21:11-22