1 Sar 20:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da na shiga fama da kai da kawowa sai mutumin ya tsere.”Sai Sarkin Isra'ila ya ce masa, “Haka shari'arka za ta zama, gama kai da kanka ka yanke shari'ar.”

1 Sar 20

1 Sar 20:31-43