1 Sar 20:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Annabin kuma ya tarar da wani mutum, ya ce masa, “Ina roƙonka ka buge ni.” Mutumin kuwa ya buge shi da ƙarfi ya rotsa shi.

1 Sar 20

1 Sar 20:36-43