1 Sar 18:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jim kaɗan sai sararin sama ya yi baƙi ƙirin da gizagizai da iska, aka yi ruwan sama mai yawan gaske. Ahab kuwa ya hau karusarsa ya tafi Yezreyel.

1 Sar 18

1 Sar 18:36-46