1 Sar 18:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iliya kuma ya ce musu, “Ku kama annabawan Ba'al, kada ku bar ko ɗaya ya tsere.” Iliya kuwa ya kai su rafin Kishon, ya karkashe su a can.

1 Sar 18

1 Sar 18:32-42