1 Sar 18:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya sa wuta ta faɗo, ta cinye hadaya ta ƙonawa, da itacen, da duwatsun, da ƙurar, ta kuma lashe ruwan da yake cikin wuriyar.

1 Sar 18

1 Sar 18:33-45