1 Sar 18:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya shirya itacen wuta, ya yanyanka bijimin gunduwa gunduwa, ya shimfiɗa shi bisa itacen. Sa'an nan ya ce a cika tuluna huɗu da ruwa, a kwarara a kan hadaya ta ƙonawar da kan itacen.

1 Sar 18

1 Sar 18:30-37