1 Sar 18:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku yi kira ga sunan Ba'al naku, ni kuma zan kira ga sunan Ubangiji. Allahn da ya amsa da wuta, shi ne Allah.”Jama'a duka suka yi sowar nuna yarda da wannan.

1 Sar 18

1 Sar 18:19-28