1 Sar 18:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa ka aika a tattara mini Isra'ila duka a dutsen Karmel, da annabawan Ba'al, su ɗari huɗu da hamsin, da annabawan Ashtarot kuma, su ɗari huɗu waɗanda Yezebel take kula da su.”

1 Sar 18

1 Sar 18:16-23