1 Sar 17:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya yi addu'a da gaske ga Ubangiji, ya ce, “Ya Ubangiji Allahna, don me ka kawo wa gwauruwan nan da nake zaune wurinta masifa, ka aukar wa ɗanta da ajali?”

1 Sar 17

1 Sar 17:18-22