1 Sar 16:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan kuwa ya faru saboda zunuban Ba'asha da na ɗansa Ila, da zunuban da suka sa jama'ar Isra'ila su yi, har suka sa Ubangiji Allah na Isra'ila ya yi fushi saboda gumakansu.

1 Sar 16

1 Sar 16:3-22