1 Sar 14:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk lokacin da sarki ya shiga Haikalin Ubangiji, sai matsara su ɗauki garkuwoyin, su kuma mayar da su a ɗakin tsaro.

1 Sar 14

1 Sar 14:19-31