1 Sar 12:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da dukan mutane suka ji, cewa Yerobowam ya komo, sai suka aika a kirawo shi ga taron jama'a. Suka naɗa shi Sarkin Isra'ila duka. Ba wanda ya bi gidan Dawuda, sai dai kabilar Yahuza.

1 Sar 12

1 Sar 12:12-30