1 Sar 11:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya zama abokin gāban Isra'ila a dukan zamanin Sulemanu. Ya yi ta ɓarna kamar yadda Hadad ya yi. Ya ƙi jinin mutane Isra'ila. Ya yi mulkin suriya.

1 Sar 11

1 Sar 11:24-27