1 Sar 1:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da yake yarinyar kyakkyawa ce ƙwarai, ta zama mai lura da sarki, ta kuwa yi masa hidima, amma sarki bai yi jima'i da ita ba.

1 Sar 1

1 Sar 1:1-11